caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Hud, aya 80

Makka · tsarin saukarwa 52 · 11:80

قَالَ لَوْ أَنَّ لِى بِكُمْ قُوَّةً أَوْ ءَاوِىٓ إِلَىٰ رُكْنٍ شَدِيدٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Dã dai inã da wani ƙarfi game da ku, kõ kuwa inã da gõyon bãya daga wani rukuni[1] mai ƙarfi?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70