caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Hud, aya 75

Makka · tsarin saukarwa 52 · 11:75

إِنَّ إِبْرَٰهِيمَ لَحَلِيمٌ أَوَّٰهٌ مُّنِيبٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle Ibrãhĩm, haƙĩƙa mai haƙuri ne, mai yawan Addu'a, mai tawakkali.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70