caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Hud, aya 115

Makka · tsarin saukarwa 52 · 11:115

وَٱصْبِرْ فَإِنَّ ٱللَّهَ لَا يُضِيعُ أَجْرَ ٱلْمُحْسِنِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka yi haƙuri. Allah bã Ya tõzartar da lãdar mãsu kyautatãwa.[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70