caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Humaza, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 32 · 104:4

كَلَّا لَيُنۢبَذَنَّ فِى ٱلْحُطَمَةِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70