caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qaari'a, aya 6

Makka · tsarin saukarwa 30 · 101:6

فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70