إِنَّ ٱلَّذِينَ حَقَّتْ عَلَيْهِمْ كَلِمَتُ رَبِّكَ لَا يُؤْمِنُونَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne waɗan da kalmar Ubangijinka ta wajaba a kansu, bã zã su yi ĩmãni ba.
إِنَّ ٱلَّذِينَ حَقَّتْ عَلَيْهِمْ كَلِمَتُ رَبِّكَ لَا يُؤْمِنُونَ