caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 69

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:69

قُلْ إِنَّ ٱلَّذِينَ يَفْتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلْكَذِبَ لَا يُفْلِحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Haƙĩƙa waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, bã zã su ci nasara ba."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70