caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:56

هُوَ يُحْىِۦ وَيُمِيتُ وَإِلَيْهِ تُرْجَعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShi ne Yake rãyarwa kuma Yake matarwa. Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70