caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Fajr, aya 18

Makka · tsarin saukarwa 10 · 89:18

وَلَا تَحَٰٓضُّونَ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã ku kwaɗaitã wa jũnanku ga (tattalin) abincin matalauci!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70