caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anfaal, aya 33

Madina · tsarin saukarwa 88 · 8:33

وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيُعَذِّبَهُمْ وَأَنتَ فِيهِمْ وَمَا كَانَ ٱللَّهُ مُعَذِّبَهُمْ وَهُمْ يَسْتَغْفِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Allah bai kasance Yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu,[1] kuma Allah bai kasance Mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70