ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَمِمَّا رَزَقْنَٰهُمْ يُنفِقُونَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗanda suke tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azũrtã su sunã ciyarwa.[1]
ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَمِمَّا رَزَقْنَٰهُمْ يُنفِقُونَ