caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naazi'aat, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 81 · 79:17

ٱذْهَبْ إِلَىٰ فِرْعَوْنَ إِنَّهُۥ طَغَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa tafi zuwa ga Fir'auna, lalle ne shi, ya ƙẽtare haddi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70