caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Insaan, aya 23

Madina · tsarin saukarwa 98 · 76:23

إِنَّا نَحْنُ نَزَّلْنَا عَلَيْكَ ٱلْقُرْءَانَ تَنزِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle, Mũ ne Muka saukar da Alƙur'ãni a gare ka, saukarwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70