caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-A'raaf, aya 14

Makka · tsarin saukarwa 39 · 7:14

قَالَ أَنظِرْنِىٓ إِلَىٰ يَوْمِ يُبْعَثُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar[1] da su."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70