يُرِيدُ أَن يُخْرِجَكُم مِّنْ أَرْضِكُمْ فَمَاذَا تَأْمُرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi" Yanã son ya fitar da ku daga ƙasarku: To, mẽne ne kuke shawartawa?"