caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tahrim, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 107 · 66:2

قَدْ فَرَضَ ٱللَّهُ لَكُمْ تَحِلَّةَ أَيْمَٰنِكُمْ وَٱللَّهُ مَوْلَىٰكُمْ وَهُوَ ٱلْعَلِيمُ ٱلْحَكِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiHaƙĩƙa Allah ya faralta muku warware[1] rantsuwõyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shĩ ne Masani, Mai hikima.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70