caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Taghaabun, aya 18

Madina · tsarin saukarwa 108 · 64:18

عَٰلِمُ ٱلْغَيْبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ ٱلْعَزِيزُ ٱلْحَكِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShĩ ne Masanin fake da bayyane, Mabuwayi, Mai hikima.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70