caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Taghaabun, aya 13

Madina · tsarin saukarwa 108 · 64:13

ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ وَعَلَى ٱللَّهِ فَلْيَتَوَكَّلِ ٱلْمُؤْمِنُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah bãbu wani abin bauta wa fãce Shi. Kuma ga Allah, sai mũminai su dõgara.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70