caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mumtahana, aya 3

Madina · tsarin saukarwa 91 · 60:3

لَن تَنفَعَكُمْ أَرْحَامُكُمْ وَلَآ أَوْلَٰدُكُمْ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ يَفْصِلُ بَيْنَكُمْ وَٱللَّهُ بِمَا تَعْمَلُونَ بَصِيرٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiZumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai[1] rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70