وَزَكَرِيَّا وَيَحْيَىٰ وَعِيسَىٰ وَإِلْيَاسَ كُلٌّ مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa Zakariyya da Yahaya da Isa da Ilyasu dukansu daga sãlihai suke.