caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-An'aam, aya 15

Makka · tsarin saukarwa 55 · 6:15

قُلْ إِنِّىٓ أَخَافُ إِنْ عَصَيْتُ رَبِّى عَذَابَ يَوْمٍ عَظِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKace: "Lalle ne nĩ inã tsõron azãbar Yini Mai girma, idan nã sãɓã wa Ubangijina."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70