caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hadid, aya 17

Madina · tsarin saukarwa 94 · 57:17

ٱعْلَمُوٓا۟ أَنَّ ٱللَّهَ يُحْىِ ٱلْأَرْضَ بَعْدَ مَوْتِهَا قَدْ بَيَّنَّا لَكُمُ ٱلْـَٔايَٰتِ لَعَلَّكُمْ تَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKu sani cẽwa Allah Yanã rãyar da ƙasã a bãyan mutuwarta.[1] Lalle Mun bayyanamuku ãyõyi da fatan zã ku yi hankali.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70