caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Qaaf, aya 14

Makka · tsarin saukarwa 34 · 50:14

وَأَصْحَٰبُ ٱلْأَيْكَةِ وَقَوْمُ تُبَّعٍ كُلٌّ كَذَّبَ ٱلرُّسُلَ فَحَقَّ وَعِيدِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa ma'abũta ƙunci [1]da mutãnen Tubba'u,[2] kõwanensu ya ƙaryata Manzanni, sai ƙyacẽwaTa ta tabbata.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70