caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Fath, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 111 · 48:2

لِّيَغْفِرَ لَكَ ٱللَّهُ مَا تَقَدَّمَ مِن ذَنۢبِكَ وَمَا تَأَخَّرَ وَيُتِمَّ نِعْمَتَهُۥ عَلَيْكَ وَيَهْدِيَكَ صِرَٰطًا مُّسْتَقِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDõmin Allah Ya shãfe abin da ya gabãta na laifinka[1] da abin da ya jinkirta, kuma Ya cika ni'imar Sa a kanka, kuma Ya shiryar da kai ga hanya madaidaiciya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70