caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zukhruf, aya 14

Makka · tsarin saukarwa 63 · 43:14

وَإِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu[1] jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70