وَٱلَّذِينَ إِذَآ أَصَابَهُمُ ٱلْبَغْىُ هُمْ يَنتَصِرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa waɗanda[1] idan zãlunci ya sãme su, sunã nẽman taimako (su rãma).