caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 118

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:118

لَّعَنَهُ ٱللَّهُ وَقَالَ لَأَتَّخِذَنَّ مِنْ عِبَادِكَ نَصِيبًا مَّفْرُوضًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yã la'ane shi. Kuma ya ce: "Lalle ne, zã ni riƙi rabõ yankakke,[1] daga bãyinKa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70