caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 73

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:73

فَسَجَدَ ٱلْمَلَٰٓئِكَةُ كُلُّهُمْ أَجْمَعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai malã'ikun suka yi sujada dukansu, gabã ɗaya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70