caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 116

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:116

وَنَصَرْنَٰهُمْ فَكَانُوا۟ هُمُ ٱلْغَٰلِبِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka taimake su, sabõda haka suka kasance mãsu rinjãya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70