caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Faatir, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 43 · 35:19

وَمَا يَسْتَوِى ٱلْأَعْمَىٰ وَٱلْبَصِيرُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma makãho bã ya daidaita da mai gani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70