caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 67

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:67

وَقَالُوا۟ رَبَّنَآ إِنَّآ أَطَعْنَا سَادَتَنَا وَكُبَرَآءَنَا فَأَضَلُّونَا ٱلسَّبِيلَا۠

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka ce: "Yã Ubangijinmu! Lalle mũ mun[1] bi shugabanninmu da manyanmu! Sai suka ɓatar da mu daga hanya!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70