caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 41

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:41

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ ٱذْكُرُوا۟ ٱللَّهَ ذِكْرًا كَثِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku ambaci Allah, ambata mai yawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70