caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Luqman, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 57 · 31:24

نُمَتِّعُهُمْ قَلِيلًا ثُمَّ نَضْطَرُّهُمْ إِلَىٰ عَذَابٍ غَلِيظٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMunã jĩshe su dãdi kaɗan sa'an nan Mu tĩlasta su ga shiga zuwa azãba kakkaura.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70