caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Room, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 84 · 30:5

بِنَصْرِ ٱللَّهِ يَنصُرُ مَن يَشَآءُ وَهُوَ ٱلْعَزِيزُ ٱلرَّحِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa taimakon Allah Yanã taimakon wanda Yake so. Kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70