caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Room, aya 34

Makka · tsarin saukarwa 84 · 30:34

لِيَكْفُرُوا۟ بِمَآ ءَاتَيْنَٰهُمْ فَتَمَتَّعُوا۟ فَسَوْفَ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDõmin su kãfirta dl abin da Muka bã su. To ku ji dãɗi kaɗan Sa'an nan zã ku, sani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70