caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 96

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:96

إِنَّ أَوَّلَ بَيْتٍ وُضِعَ لِلنَّاسِ لَلَّذِى بِبَكَّةَ مُبَارَكًا وَهُدًى لِّلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, ¦aki na farko[1] da aka aza dõmin mutãne, haƙĩƙa, shi ne wanda ke Bakka[2] mai albarka kuma shiriya ga tãlikai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70