caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 82

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:82

فَمَن تَوَلَّىٰ بَعْدَ ذَٰلِكَ فَأُو۟لَٰٓئِكَ هُمُ ٱلْفَٰسِقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, waɗanda kuma suka jũya bãya a bãyan wannan, to, waɗannan sũ ne fãsiƙai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70