caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 60

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:60

ٱلْحَقُّ مِن رَّبِّكَ فَلَا تَكُن مِّنَ ٱلْمُمْتَرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiGaskiya daga Ubangijinka take sabõda haka kada ka kasance daga mãsu shakka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70