caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 58

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:58

ذَٰلِكَ نَتْلُوهُ عَلَيْكَ مِنَ ٱلْـَٔايَٰتِ وَٱلذِّكْرِ ٱلْحَكِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Wan nan Muna karanta shi a gare ka (Muhammad) daga ãyõyi, da Tunatarwa mai hikima (Alƙur'ãni)."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70