caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 143

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:143

وَلَقَدْ كُنتُمْ تَمَنَّوْنَ ٱلْمَوْتَ مِن قَبْلِ أَن تَلْقَوْهُ فَقَدْ رَأَيْتُمُوهُ وَأَنتُمْ تَنظُرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta,[1] alhãli kuwa kuna kallo.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70