caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ankaboot, aya 59

Makka · tsarin saukarwa 85 · 29:59

ٱلَّذِينَ صَبَرُوا۟ وَعَلَىٰ رَبِّهِمْ يَتَوَكَّلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗanda suka yi haƙuri, kuma sunã dõgara ga Ubangijinsu kawai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70