caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 79

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:79

فَتَوَكَّلْ عَلَى ٱللَّهِ إِنَّكَ عَلَى ٱلْحَقِّ ٱلْمُبِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, ka dõgara ga Allah, lalle ne, kai ne a kan gaskiya bayyananniya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70