caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 76

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:76

إِنَّ هَٰذَا ٱلْقُرْءَانَ يَقُصُّ عَلَىٰ بَنِىٓ إِسْرَٰٓءِيلَ أَكْثَرَ ٱلَّذِى هُمْ فِيهِ يَخْتَلِفُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne wannan Alƙur'ãni[1] yanã gaya wa Banĩ Isrãĩla mafi yawan abin da sũ suke sãɓa wa jũnansu a ciki.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70