caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:31

أَلَّا تَعْلُوا۟ عَلَىَّ وَأْتُونِى مُسْلِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kada ku yi girman kai a gare ni, kuma ku zo mini kunã mãsu sallamãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70