قَالُوا۟ بَلْ وَجَدْنَآ ءَابَآءَنَا كَذَٰلِكَ يَفْعَلُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Ã'a mun sãmĩ ubanninmu, kamar haka ne suke aikatãwa."