caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 189

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:189

فَكَذَّبُوهُ فَأَخَذَهُمْ عَذَابُ يَوْمِ ٱلظُّلَّةِ إِنَّهُۥ كَانَ عَذَابَ يَوْمٍ عَظِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai suka ƙaiyatã shi, sabõda haka, azãbar rãnar girgije[1] ta kãma su. Lalle ne ita, tã kasance azãbar yini mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70