caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 148

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:148

وَزُرُوعٍ وَنَخْلٍ طَلْعُهَا هَضِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi[1] mãsu narkẽwa a ciki?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70