caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 71

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:71

وَمَن تَابَ وَعَمِلَ صَٰلِحًا فَإِنَّهُۥ يَتُوبُ إِلَى ٱللَّهِ مَتَابًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma wanda ya tũba,[1] kuma ya aikata aiki mai kyau, to, lalle ne sai ya tũba zuwa gaAllah.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70