caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:24

أَصْحَٰبُ ٱلْجَنَّةِ يَوْمَئِذٍ خَيْرٌ مُّسْتَقَرًّا وَأَحْسَنُ مَقِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMa'abũta Aljanna a rãnar nan sũ ne mafi alhẽri ga matabbata kuma mafi kyaun wurin ƙailũla.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70