caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 9

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:9

وَٱلَّذِينَ هُمْ عَلَىٰ صَلَوَٰتِهِمْ يُحَافِظُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma da waɗanda suke, sũ a kan sallõlinsu sunã tsarẽwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70